Raina Kama Page 10, Salon nasa yasani bashi ragama, dan Galadima ya ture Samha daga jikinsa ya rungume Momma da aunty Mimi yana sakin wani irin kuka daya matuk'ar tada hankalinsu. Muryarta na zuga ta amsa tana share hawayen da bakin hijjab. makunnar fitilar ya laluba *_♢RAINA KAMA. “lafiya lau ranki ya dad'e, mune zamu kasance hadimanki *_♢RAINA KAMA. Fita yayi sukuma suka ajiye kayan gefe suka kuma fitowa domin kwaso sauran A salon da yay maganar saida tsigar jikina ta tashi, nad'an lumshe idanu sannan na bud'e a kansa, muryata na rawa nace, “ni bansan komaiba. Baiwa d'ayace tabashi amsa da fad'in basu kad'ai bane, masuyin bayanin suna waje. *_Kai jama'a yau dai kun Sani typing dole saboda munafurcin y'an bani Na Saida naci kukana na gode ALLAH sannan natashi na hau shiryawa, atamfa na saka zani da riga, bawata kwalliya nayi ba, na shafa fauda kawai da lips gloss, RAINA KAMA Chapter 13 Admin 001 Mukhtar Adam Nation Tareda Naja'atu Lawal Rijau Niger State @Whatsapp 08083232323 or 09060202323 1⃣3⃣ . tana kwance jikin yaa ni yanzu damuwar 6atan Muftahu yafi damuna, nasaka camera's jikin mutane 10 danake iya zargi a masarauta amma banga alamun da hannun koda Har wajen 10 munata aiki, sai kuma a lokacinne mukaji ana sanar da ganin wata. Bata jira cewar Momma ba tafito daga d'akin da sauri. Raina Kama Kaga Gayya Hausa novels. ♢RAINA KAMA♢ _{Kaga gayya}_ *_Bilyn Abdull Ce_* ~Book 2~ PAGE 05. Nuren ya cire hannun yana kwafa da Su 10 ciff suka shigo, k'asa suka zube suna gaisheni, Na amsa musu da 'yar sakewa, “lafiya dai?”. !!♢_* ~Book 2~ page 1⃣6⃣ . GIDAN HAUSA NOVEL. A salon da yay maganar saida Galadima ya furzar da huci daga can, a hankali yace, “Munaya”. 12K followers · Follow. Cikin amincin ALLAH saiga wani mai mashin tamkar an jehoshi, ya tsaya yana fad' RAINA KAMA Chapter 9 Admin 001 Mukhtar Adam Nation Tareda Naja'atu Lawal Rijau Niger State @Whatsapp 08083232323 or 09060202323 ajiyar Raina kaga Gayya Part 10 · Allah kasa muyi Ƙarshe mai Kyau. Tuni suka rufoma sarkin mota baya a guje, shima yacigaba da gudu iya k'arfinsa. Latest Episodes. !!♢_* _(Kaga gayya)_ *_Bilyn Abdull ce _*. · Raina kaga Gayya Part 14 · Raina kaga Gayya Part 13. “Kin shirya taimakon Mijinkine Munaya?”. . Wani dake bincika camera d'in a motar ya juyo a fusace yana fad'in “babu camera d'in fa boss”. kuma. Da sauri suka d' Cikeda farinciki namusu sallama, da cewa zankirama gobe. A rud'e Boss d'in dake tsaye gaban Munaya ya taka *_♢RAINA KAMA. Galadima ya cije lips yana fad'in “cigaba mana parrot ”. Nannafa yara suka shiga murna gobe salla, Muma kanmu manyan Matar da take musu girki d'anta ya samu aikin yine shine yace mamansa zata dena girki, shiyasa muke neman wanda zata dinga musu girki ana RAINA KAMA Chapter 4 Admin 001 Mukhtar Adam Nation Tareda Naja'atu Lawal Rijau Niger State @Whatsapp 08083232323 or 09060202323 . ganin babu Galadima a wajen hankalinta yak'ara tashi, fitowa tayi harabar asibitin tana tambayar securitys . Dafe baki Nuren yayi yana kallonsa cikin 6ata fuska. !!♢_* _(Kaga gayya)_ *_Bilyn Abdull ce _* ~Book 2~ 1⃣2⃣ Maman Fauziyya tamatso ta kama hannunmu RAINA KAMA Chapter 25 Admin 001 Mukhtar Adam Nation Tareda Naja'atu Lawal Rijau Niger State @Whatsapp 08083232323 or 09060202323 . Raina kama kaga gayya. Ya dad'e zaune a wajen idonsa a rufe, jin ana kiran salla a masallacin masarautar yasashi mik'ewa da k'yar yanufi bedroom d'insa. Na yanke wayar ina murmushi, Munubiya na kira itama, cikin sa'a tashiga kuwa. . Maman Fauziyya tamatso ta kama hannunmu ni da Munubiya tana lallashinmu, da fad'a mana mu bisa da addu'a, insha ALLAHU da k'afarsa zai dawo. xnn, z9d, 6fwvk, pxla, frcvc, srrcpl, ssbti, xgml6, dwkel, 9xjdeo,